Faten wake mai Zogale

Simple & Delicious 😋
Ba nama babu kifi Amma tayi dadi sosia
Faten wake mai Zogale
Simple & Delicious 😋
Ba nama babu kifi Amma tayi dadi sosia
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki gyara wakenki tareda wankewa, ki zuba a tsaftatachchen tukunyarki
- 2
Kisa Ruwa tareda durawa akan wuta ki barshi yayi ta nuna sosai
Ki dafa kamar zakiyi barbade. Ki sauke Sannan ki Daura tukunya akan wuta
- 3
Kizuba mai tareda zuba jajjagaggen Kayan miya tarda sinadaran dandano
Ki soyawa sosia sananan ki zuba Kayan kamshi d sauran Abubuwan dana lissafo Banda zogale d albasa
- 4
Ki gyara Zogale tareda yanka albasa mai yawa
Idan ya soyu Kayan miyan Sai zuba Ruwa ba da yawa ba, in ya tausa kizuba wakenki tareda Bari shi ya Kara nuna sosai
Daga karshe Saiki zuba Zogale tareda albasa su turaru sosai Saiki sauke idan ya nuna
🤤 achi dadi Lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai