Umarnin dafa abinci
- 1
Na fere irish na yan yanka na wanke tareda tsane shi a colendar nasa gishiri kadan na juya mai na wuta yayi xafi na xuba ya soyu na kwashe
- 2
Na wanke albasa da attarugu na yan yanka nasa mai kadan a fan na xuba nasa spices na da maggi tareda soy sauce nd garlic nai mixing yayi 2min na sauke aci dadi lfy🤤
- 3
Nafasa eggs nasa spices na soya serve🤗
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16651065




sharhai