YAM PORRIDGE (FATEN DOYA)

YAM PORRIDGE (FATEN DOYA)
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki daura Manja awuta idan yasoyu sae ki kawo attarugu da albasa da kika jajjaga
- 2
Sae ki xuba aciki. Ki soya tare da namanki. Idan kuma kifine to bayanxu xakisa ba.
- 3
Kisa aciki ki kawo Spices da Seasoning dinki kisa sae ki rufe ki varshi ya dahu kamar na minti 15-20
- 4
Bayan yayi sae ki kawo ruwa ki xuba aciki ki kawo doyanki da kika wanke kika yayyanka
- 5
Sae ki marmasa shi ki xuba aciki ki kawo murfin tukunya ki rufe, sae ki qara barinshi ya dahu kamar na minti 15 again
- 6
Sake rufewa ya dahu kamar na minti 5
- 7
Bayan yayi sae ki kawo kifinki Ana buqatar Soyayye ko dafaffen. Ki cire qayan jikinsa duka
- 8
Aci dadi lpy. ayi dahuwa cikin farinciki💃
- 9
Idan yayi sae ki bude kidan jujjuya, hakan xaesa ya dan farfashe sae ki kawo ganyen Alayyahu kisa ki
- 10
Idan yayi sae a sauqe ayi Serving.
- 11
Keywords
Similar Recipes
More Recipes






sharhai (2)