Chinese Noddles

Inada wana noddles din da aka bani ya kai wata 3 ama sabida bantaba ci irisaba shiyasa ban girki ba ama wace ta bani shi tace yanada taste ne kamar taliya mu na hausa , sana inada nikake nama dana adana cewa zanyi pizza dashi shima yakai 1month yana freezer shine na hadesu na hada wana taliya kuma Alhamdulillah yayi dadi #omn

Umarnin dafa abinci
- 1
Kugan noddles din kena sana nikake nama shine ciki leda
- 2
Na fara doya tukuya kan wuta sana nasa oil nasa onion, sana nasa jajage tatase, attarugu peper da garlic na soya sama sama, sana nasa maggi, curry da coriander powder kadan
- 3
Na zuba nikake nama din da prawns inada dan soyaye nama nasa guda biyu
- 4
NASA mixed vegetables sana na zuba ruwa na barshi ya tafasa sana nasa noddles din aciki na rufe na barshi ya nuna, ciki mints 5 ya nuna
- 5
Gashina
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (2)