Watermelon squash

Ibti's Kitchen @nafi12
Shi dai wanna lemon kankana akwai dadin gashi da sa Ka ci abincin sosai
Watermelon squash
Shi dai wanna lemon kankana akwai dadin gashi da sa Ka ci abincin sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki Sami kankana ki sai ki kankareta da greater
- 2
Acikin Dan kwano ki sanna ki Kara ruwa kamar Kofi(1)
- 3
Kinsan dama kankana da ruwa,sai ki zuba sugar ki aciki ki matsa lemon tsami kadan
- 4
Sanna kuma nan GA diced (watermelon) din ki sai Ku zuba aciki
- 5
Amma kada Ku tace ruwan kakanan fa idon kunyi greating din ta a haka Ake sha
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16685755



sharhai