Umarnin dafa abinci
- 1
Saka ruwa a tukunya
- 2
Ki daka gyadar ki seki zuba a cikin ruwan
- 3
Seki zuba attaruhu
- 4
Idan gyadar ta nuna, seki dauko tsaki ki ruda a cikin ruwan
- 5
Seki saka barekata aciki
- 6
Daganan seki saka gishiri dan dede
- 7
Daganan seki wanke alayyaho ki zuba
- 8
Daganan seki rufe ya turara
- 9
Ana iya saka maggi amma ba dole bane
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16695084




sharhai