Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki dibi giru fida sai ki dibi gongo 2 b a dawa
- 2
Saiki hadesu saiki bada a surhu maki saiki Bari ya jika sannan ki bada a nika maki sannan saiki tankade da matankadin hura sannan ki sawu bula goda 2
- 3
Saikisaka kwandu ki murjeta sosai kinayi kina saka ruwa kadan saiki zuba bularki da Kika murje cikin garinki
- 4
Sannan saiki damasa da kauri sosai daiki rufi ki je ki ajeyi waje mai dumi ku kicin ku kuna daki
- 5
Idon safiya ta wayi saiki dauku ki gani zakiga ya fiddasaka ma ana ya tashi saiki zuba kanwa ki kashe yami shike nan saiki fara Toya masarki
- 6
Shikuma kuli saiki hada toshi da magi da citta idon kinaso sai ki daka saiki zuba kan masarki shikenan kin kammala masa da kuli
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16707445




sharhai