Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupflour
  2. 2egg
  3. 1/3 cupsugar
  4. 1/3 cupbuttermilk
  5. 1/2 cupoil
  6. 1ts baking powder
  7. 1/2ts baking soda
  8. 1/2ts vanilla flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hada fulawa, baking powder da baking soda,ki juya.

  2. 2

    Sai ki hada kwai, sugar da Mai, kiyita juyawa har su hade sosai,sai ki zuba fulawa dinki aki, sai ki saka butter milk da flavor

  3. 3

    Sai ki saka cupcake paper acikin pan, sai ki saka batter dinki aciki,sai ki gasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

Similar Recipes