Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hike dankalinki saiki samu tasa ki zuba mai ya suyu saiki zubama dankalin ki gishiri kadan saiki ya muce
- 2
Sannan saiki zuba dankali saiki suya ki rika yi kina yamucewa saiki sauki idan Kika gama
- 3
Saiki zuba toshonkida Kika hadashi da sina darai Dan Dani saiki yanka albasa ki zuba shilenan kin gama dankalinki
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16707458




sharhai