Indomie da Egg sauce

Zarah's kitchen @Zara67699685
Gaskiya inason indomie sosai saboda yanada dadi kuma ga saukin sarrafawa kuma zaka sarrafashi ta hanyoyi daban daban
Indomie da Egg sauce
Gaskiya inason indomie sosai saboda yanada dadi kuma ga saukin sarrafawa kuma zaka sarrafashi ta hanyoyi daban daban
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Na dafa indomie na amma ban barshi ya dahu sosai Yayi luguf ba sai na tace shi na ajiye a gefe
- 2
Sai na zuba mai acikin tukunya na zuba jajjagen taruhu da albasa na soyasu na zuba spices dina na zuba maggi da onga da salt kadan na soyasu sosai sai na saka kwai na aciki na jujjuya su sosai shikenan.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16732690

sharhai