Miyar zogale da tokan sanyi

Salamatu Labaran
Salamatu Labaran @Salma76

Miyar zogale da tokan sanyi

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
2 yawan abinchi
  1. Zogale
  2. Wake
  3. Kayan miya
  4. Tokan sanyi
  5. Maggi
  6. Ruwa
  7. Manja
  8. Daddawa

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Da farko zaa gyara zogale danye ko busasshe a wanke tsab a rufe in danye ne,in kuma busashe ne a tsince kasa da itace.

  2. 2

    A tsince wake a gyara a ajiye.

  3. 3

    Sai kuma kayan miya a jajjaga ko a yanka,a zuba a tukunya asa manja kadan a dan raxana shi sai a sa ruwan sanwa.

  4. 4

    A wanke wake a zuba asa maggi da tokan sanyi suyi ta dahuwa,sannnan sai a dauko zogalen a zuba su hadu.
    A kula kar a rufe don kar ya taso ya zube da zaran ya yi sai a sauke.Zaa iya ci da ko wani irin tuwo...

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salamatu Labaran
rannar
Am a journalist,love to cook every time.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes