Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na yanka plantain dina kanana na soya na kwashe na ajiye gefe, shima gizzard din na tafasa na soyashi
- 2
Sana na dora oil nasa onion da nikake kayan miya na soya ma 5mn haka sana nasa maggi, curry, thyme da coriander powder na barshi ya kara soyuwa har seda oil ya fara fitowa a kansa
- 3
Sana na zuba gizzard da soyaye plantain na yanka spring onion, green da yellow pepper na zuba a kanshi duk na hadesu
- 4
Na barshi ma 2mn sai na sawke
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16735161
















sharhai (6)