Halloumi cheese sauce

Maman jaafar(khairan) @jaafar
#dandano Halloumi cheese wara nai na turawa ama test dinsa kamar wara namu na fulani maana wara nono shanu
Halloumi cheese sauce
#dandano Halloumi cheese wara nai na turawa ama test dinsa kamar wara namu na fulani maana wara nono shanu
Umarnin dafa abinci
- 1
Gashi yadan yake, sai na yanka kanana na soya na kwashe na ajiye gefe
- 2
Na dora pan nasa oil kadan sana na zuba onion, green, red, yellow bell peppers, nasa maggi da curry na soya sama sama ma 2mn sai nasa kaya miya kadan da nakedashi a fridge na kara soyawa
- 3
Sana nasa tomato da soyaye wara dina na barshi ma 2mn sai na yanka spring onion na zuba a kanshi
- 4
Sai na sawke
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16739293













sharhai (12)