Lemun citta mai abarba

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

#flavor
Nikam dai ina matuqar San abarba, shiyasa nikam banqi shanta ko da yaushe bah

Lemun citta mai abarba

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#flavor
Nikam dai ina matuqar San abarba, shiyasa nikam banqi shanta ko da yaushe bah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Citta sanya
  2. Abarba
  3. Lemun tsami
  4. Ruwa
  5. Sugar optional

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sami ferariyar abarbarki ki wanke

  2. 2

    Sai ki kankare cittarki ki wanke shima

  3. 3

    Sai kiyi dicing abarbar

  4. 4

    Kisami blender ki zuba abarbar da cittar tare da ruwa ki niqa har yayi laushi

  5. 5

    Sanan ki samu rariya ki tace tas idan da buqata kidan qara ruwa yanda kikeson yajin dai

  6. 6

    Sai ki zuba sugar idan kina so sai asa a fridge sai sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes