Farko na zuba butter da sugar nayita juyawa har ya tashi amma kar ayi over mixing dinshi nagama
2
Na buga kwai na na zuba nasaka flour da baking powder da flavor nayi mixing sai nasaka ruwa na juya Dama na pre hiting oven din sanan na zuba a cikin cups din na gasa Shikenan
sharhai