Umarnin dafa abinci
- 1
Na kwaba flour ta na fasa kwai na kada ta najjajga attarugu nasa
- 2
Bayan nan na yanka tomato, cabbage da albasa na sa
- 3
Nasa maggi,curry da Dan gishiri kadan na jujjuya na Dora pan a wuta
- 4
Yayi zafi na sa manja na soya shikenan 😋😋😋
- 5
Ga link na lemon drink nawa
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16768461













sharhai (2)