Umarnin dafa abinci
- 1
Na tafasa dankali na Amma Kar ki barshi yy dahu sosae sbd bae da kwari shi sae ki tace a colander
- 2
Ki Sami bowl ko roba sae ki Dan marmasa shi ko da hannu ko da muciya sae ki jajjaga attaruhu da albasa ki sa kyn dandano da curry d spices kisa corn flour ki juya sosae
- 3
Sae ki mulmula iya girman d kk so
- 4
Sae ki dora Mai a wuta yy zafi sae ki fasa kwae ki dinga tsomawa a cikin ruwan Kwan kina sawa a Mai edn yy sae ki juya ki kwashe
- 5
Shikenan an gama
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16769737




sharhai