Fanke me madara

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

#dandano.
Ina San fanke gashi Ina da milk flavour kawai se nayi shi kuma alhamdulillah yayi dadi

Fanke me madara

#dandano.
Ina San fanke gashi Ina da milk flavour kawai se nayi shi kuma alhamdulillah yayi dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40min
3 yawan abinchi
  1. 2 cupflour
  2. 1/8 cupsugar
  3. 2 tbspmadara
  4. 1/2 tspbaking powder
  5. 1 tspyeast
  6. 1/2 tspmilk flavour
  7. Ruwan dumi
  8. Dan gishiri
  9. Man kuli

Umarnin dafa abinci

40min
  1. 1

    Na tankade flour na zuba baking powder,Madara, sugar, flavour, Dan gishiri da yeast na jujjuya se na kwaba da ruwan dumi

  2. 2

    Na rufe na ajiye a waje me dumi ya tashi tsawon 30min

  3. 3

    Na zuba Mai a wuta na saka albasa da ya fara zafi na soya fanke na

  4. 4

    In ya soya a tsane shi a matching.

    Shi kenan na barbada Madara da sukari akai.

    Enjoy with milk/black tea or drink

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar
Kano

Similar Recipes