Stir fry mushrooms and veggies

Maman jaafar(khairan) @jaafar
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zakisa oil a pan ki wanke mushrooms dinki ki yanka ki zuba aciki,kisa broccoli, cauliflower, carrots da beansprout
- 2
Sana kisa maggi, peper, curry, coriander powder, cumin powder, ginger and garlic powder sai ki hadesu ki medium heat zakigan mushrooms dinki ya fara fitowa da ruwa to wana ruwa shi zaisa sawra veggies dinki suyi tawshi
- 3
Da zaran kigan su veggies dinki suyi dan tawshi sai kisa wuta ki in low heat sabida ruwa ya tsose sana sai ki yanka onion, red and yellow pepper ki zuba aciki ki hadesu ki barshi ma 2mn sai ki sawke
- 4
Gashina nayi serving dinshi da taliya ama kina iya ci da duk abunda kikeso ko kuma kici shi kadai
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16773199















sharhai (7)