Miyar wake me lawashi🍽

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

50 minutes
6 yawan abinchi
  1. 2Wake kofi
  2. Soyayyen kayan miya me manja
  3. Jajjagen attaruhu da Albasa
  4. Gishiri da kayan dandano
  5. Lawashi dan daidai

Umarnin dafa abinci

50 minutes
  1. 1

    Ga yanda nayi na hada miyar👇 a qasa da link dindake qasa. Sai dai banbanci su da wannan shine wannan na saka lawashi ne a qarshen. Dayar kuma zogale, na qarshen kuma alayyaho. Zaki iya yinta haka kawai ba tare da ganye ba ko kuma ki saka wanda kike dashi Aci dadi lafiya😋😋❤️

  2. 2
  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab’s kitchen❤️
rannar
Bauchi Nigeria
Welcome 🤗 to my world 🌍 Glad to be with you on this journey 🚞Don’t shy away to go through all my recipes. Feel free to search & try any recipe of your choice. follow, like and comment❤️ lastly Don’t forget to give a feedback or cooksnap! Enjoy Surfing 🏄‍♀️ down my page. A little prayer or a word of encouragement will go a long way😇 thank you!🙏
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes