Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tankade fulawarki ki zuba ta acikin robar da zaki kwaba Sai ki zuba Mata Mai gwangwanin Madara pick ta ruwa guda daya ko Kuma kisa butter Sai kisa Maggi guda goma, onga guda hudu, salt spoon daya da curry, Sai ki mix dinsu sosai kafin ki sa ruwa ki kwaba kamar yadda zakiyi meat pie banbancinsu Shi baza ki sa nama ba Zaki taba batarki ne kawai ki yanyanka sune ki soya
- 2
- 3
Just kamar zakiyi meat pie haka yake Amma Shi wannan bazaki sa nama ba Zaki yanyanka Shi ki soya ne
Made this recipe? Share a Cooksnap!
Let Zainab Umar Musa know how it turned out.
Nothing says thank you like a photo!
Someone made your recipe and shared a Cooksnap!

Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16796480








sharhai