CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Curry soup me kayan lambu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Curry soup me kayan lambu ainihin hoton girkin

Curry soup me kayan lambu

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Curry soup me kayan lambu

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Awa 1mintuna
7 yawan abinchi
  1. 1Green peas kofi
  2. Cabbage kadan
  3. 7Karas
  4. 2Dandano
  5. Mai kadan
  6. tafarnuwaJajagen tarugu albasa da
  7. 2Albasa
  8. Filawa ko corn flour rabin kofi
  9. Chicken masala
  10. Cumin
  11. Tafasashen nama a yanka kanana
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Awa 1mintuna
  1. 1

    Zaki soya jajjagen ki da mai idan ya soyu

    Curry soup me kayan lambumatakin girki1 hoto
    Curry soup me kayan lambumatakin girki1 hoto
  2. 2

    Se ki zuba kayan lambun ki da kika yanka suma ki soya su sama sama

    Curry soup me kayan lambumatakin girki2 hoto
    Curry soup me kayan lambumatakin girki2 hoto
  3. 3

    Se ki zuba ruwan namanki kisa dandano da kayan dadi
    (Masala cumin da sauransu)

    Curry soup me kayan lambumatakin girki3 hoto
    Curry soup me kayan lambumatakin girki3 hoto
  4. 4

    Se ki dauko namanki da kika tafasa kika yanka kananaki zuba

    Curry soup me kayan lambumatakin girki4 hoto
    Curry soup me kayan lambumatakin girki4 hoto
  5. 5

    Se ki kwaba filawar ki ko cornflour tareda curry

    Curry soup me kayan lambumatakin girki5 hoto
    Curry soup me kayan lambumatakin girki5 hoto
  6. 6

    Sannan ki zuba ahankali ki rufe bauan minti 5 ki budeki kashe wuta

    Curry soup me kayan lambumatakin girki6 hoto
    Curry soup me kayan lambumatakin girki6 hoto
  7. 7

    To sa ga soup dinki nan tayi ready se ki nemo shinkafa ko taliya ko macaroni acigaba da gashi

    Curry soup me kayan lambumatakin girki7 hoto
    Curry soup me kayan lambumatakin girki7 hoto
    Curry soup me kayan lambumatakin girki7 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
rannar February 11, 2023 09:57
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (5)

Zainab buhari
Zainab buhari @zainabbuhari
June 22, 2023 07:53
Wow masha Allah har miyauna sun katse
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Kunun gyada
  2. Yogo fruits
  1. Tiwun shinkafa miyar zugala da kida
  2. Alala
  3. Yogo fruits
  4. Kunun gyada
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16799762
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close