Umarnin dafa abinci
- 1
A hada sugar da butter waje guda ana gaurayawa da muciya har sai yyi laushi
- 2
A kada kwai a zuba asa flavour sbd qarnin kwai sannan a tankade flour da baking powder a zuba a gauraya har ya biyu
- 3
Ashafa butter a gwangwamayen gashin sannan a zuba hadin cake din babban cokali daya da rabi sai agasa
- 4
In yayi za'aji kamshi na tashi ko in yyi golden brown.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16809237




sharhai