CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Miyar kubewa busashshiya🍽
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Miyar kubewa busashshiya🍽 ainihin hoton girkin

Miyar kubewa busashshiya🍽

Zainab’s kitchen❤️
Zainab’s kitchen❤️ @ummu_aish
Bauchi Nigeria

Miyar kubewa busashshiya🍽

Zainab’s kitchen❤️
Zainab’s kitchen❤️ @ummu_aish
Bauchi Nigeria
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Minti 40mintuna
Mutane 5 yawan abinchi
  • 1&1/2 cokali gishiri
  • 6Maggie
  • 6Daddawa
  • Kanamfari
  • Masoro
  • 2Citta
  • Tafarnuwa
  • 3Attaruhu
  • Albasa1
  • Kifi/nama
  • Manaja
  • Kanwa cokali2
  • Busashshiyar kubewa
  • Tattasai
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Minti 40mintuna
  1. 1

    Farko za’a dora ruwa a tukunya ya tafasa sai a zuba, gishiri, maggi da kayan dandano sai zuba dakakkiyar kalwa. Adaka kanamfari da masoro a zuba

    Miyar kubewa busashshiya🍽matakin girki1 hoto
    Miyar kubewa busashshiya🍽matakin girki1 hoto
    Miyar kubewa busashshiya🍽matakin girki1 hoto
  2. 2

    . Idan ya Kara tafasowa sai a sa kifi/ nama a zuba Jajjagen Tafarnuwa da citta daga nan a rufe sai a Kara sa Jajjagen attaruhu tattasai da Albasa.

  3. 3

    Sai akashe. A tukunya daban a zuba manja da markadadden kayan miya a soya. Sai ajuye cikin miyar nan a gauraya

  4. 4

    Anyi haka ne don
    Miyar ta qara kyau da kala kuma tayi kauri.

  5. 5

    Bayan ya sake tafasowa sai zuba kanwa a kawo busashshiyar kubewa afara zubawa kadan kadan Ana burgawa da maburgi ko whisk a tabbata babu qulli idan ya fara Kauri

    Miyar kubewa busashshiya🍽matakin girki5 hoto
    Miyar kubewa busashshiya🍽matakin girki5 hoto
    Miyar kubewa busashshiya🍽matakin girki5 hoto
  6. 6

    Kuma na saka soyayyen kayan miyar a qarshe ne Saboda Idan an saka kafin a kada yana hana miyar kauri. Za iya hada wa da kowani irintuwo.

  7. 7

    Idan kinada tshohuwar miyar stew zaki’iya amfani dashi memakon soyayyen kayan a miya.

    Miyar kubewa busashshiya🍽matakin girki7 hoto
    Miyar kubewa busashshiya🍽matakin girki7 hoto
    Miyar kubewa busashshiya🍽matakin girki7 hoto
  8. 8

    Naci nawa da tuwon shinkafa👍😊

    Miyar kubewa busashshiya🍽matakin girki8 hoto
    Miyar kubewa busashshiya🍽matakin girki8 hoto
    Miyar kubewa busashshiya🍽matakin girki8 hoto
  9. 9

    Miyar kubewa busashshiya🍽matakin girki9 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Zainab’s kitchen❤️
Zainab’s kitchen❤️ @ummu_aish
rannar February 19, 2023 21:56
Bauchi Nigeria
Welcome 🤗 to my world 🌍 Glad to be with you on this journey 🚞Don’t shy away to go through all my recipes. Feel free to search & try any recipe of your choice. follow, like and comment❤️ lastly Don’t forget to give a feedback or cooksnap! Enjoy Surfing 🏄‍♀️ down my page. A little prayer or a word of encouragement will go a long way😇 thank you!🙏
Kara karantawa

sharhai

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
February 19, 2023 23:12
@ummu_aish Sai mun hadu a dumame
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Miyar Kubewa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Peppered chicken
  2. Orange 🍊 and almond drinks
  1. Soyayyar shinkafa da kwai da carrot da green beans
  2. Orange 🍊 and almond drinks
  3. Peppered chicken
  4. Shinkafa da wake da mai da yaji
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16814822
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close