Umarnin dafa abinci
- 1
A yanka green papper,red papper,tomato and onion ayi blending
- 2
A tafasa mama da Kayan qamshi a soya
- 3
A Dora pot a wuta a zuba oil sai ginger&garlic paste sai onion a soya sai a zuba Cefane a kawo thyme a zuba idan yayi half done sai a zuba nama da potato sai azuba maggie da idan ya soyu sai azuba curry da spring onion sai asauke.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16819652




sharhai