Cup cake

Wannan cake din nayi shi n sana'a guda 100 sae nayi deciding bari nayi sharing recipe Koda n 2 cups ne me pictures steps by steps #CAKE
Cup cake
Wannan cake din nayi shi n sana'a guda 100 sae nayi deciding bari nayi sharing recipe Koda n 2 cups ne me pictures steps by steps #CAKE
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na Sami roba na zuba sugar sae nasa butter shima
- 2
Nayi mixing dinsu sosae har sugar din y fara narkewa
- 3
Byn n Gama mixing dinsu gashi nan yazama cream sosae
- 4
Sae na dauko kwai n fara sawa da daya da daya Ina mixing shima har n Gama da guda 6 din duka ba'a sa kwai lokaci daya a tare
- 5
Byn na gama sae n dauko flour na auna 2 cups na xuba a roba nasa baking powder cokali 1 n juya sosae
- 6
Sae n dinga xuba flour din a hnkl a hnkl Ina mixing har n Gama gaba daya
- 7
Sae n debo Madara t gari cokali 1 na dama d ruwan sanyi a 1/4 cup na zuba a nayi Mixing shima
- 8
Sae nasa flavour nasa man kuli amfanin sa man kuli yn sawa y zama yn da maiko sosae Kuma yy taushi kmr katifa
- 9
Shike nan sae nayi Mixing sosae komae y hade ga yadda y kasance byn n gama
- 10
Sae n dauko cupcake paper nasa a cikin baking tray na zuba hadin cake Dina na kunna oven na fara kunna wutar kasa minti kadan sae n kunna wutar sama da kasa gaba daya amfanin yin hk shine zae sa y fara tashi t kasa
- 11
Gashi byn kasa yy
- 12
Done
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



































sharhai