Cinnamon rolls

Maryam's Cuisine @cook_19163402
Ina jin dadin cin cinnamon rolls tare da iyalina, na koya a gurin Delu concept services, ya na da dadi sosai da shayi me zafi, don haka ni ke son Shi da safe
Cinnamon rolls
Ina jin dadin cin cinnamon rolls tare da iyalina, na koya a gurin Delu concept services, ya na da dadi sosai da shayi me zafi, don haka ni ke son Shi da safe
Umarnin dafa abinci
- 1
A jika yest da ruwan dimi har ya tsahi
- 2
A zuba madara Kofi daya da kwai da sugar a motsa
- 3
A zuba fulawa a hankali a motsa
- 4
A buga sosai a rufe har ya tsahi kamr awa daya
- 5
Idan ya tashi se a sake bugawa kadan a Mirza ya yi Fadi se a zuba garin cinnamon da brown sugar a yanka dogaye kamar haka
- 6
A mulmula a matse na karshen don Kar ya bude
- 7
A sake rufe rolla din na 10-15 minti ya Kara tashi
- 8
A Shafa kwai a Kai se a gasa na minti 8-10
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16844587

sharhai