Wainar fulawa/ kalalla6a

Maryam Abdullahi @maryammamu
Wainar fulawa/ kalalla6a
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tankade fulawa kisaka Mata magi da gishiri ki motsasu sosai ki kwa6ata da kauri kamar kullun masa
- 2
Ki jajjaga tarugu tattasai albasa tafarnuwa.
- 3
Saiki saka aciki ki juya sosai saiki Kada kwai kisa aciki ki juya sosai.
- 4
Saki kama soyawa a fraying pan kamar kwai. Zaki iya cinta da yaji idan kina bukata
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16869409







sharhai