Hadaden kosai Mai basassar kubewa

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Masha Allah kosan nan baa ba yaro Mai kyauya Yana tashi kaman Kinsa baking powdar Masha Allah

Hadaden kosai Mai basassar kubewa

Masha Allah kosan nan baa ba yaro Mai kyauya Yana tashi kaman Kinsa baking powdar Masha Allah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30mintuna
6_8 yawan abinc
  1. Wake surfafe kufi biyu
  2. Mai lita Dan soya
  3. Gishiri kadan
  4. Maggi2
  5. Albasa1
  6. Chili2
  7. Bussasar kubewa chokali guda
  8. Ruwa dai dai bukata

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki markada wake ki wa da Albasa da chilli wanda ki ka Wanke kika surfa, kika sake wanke kika jika, sannan kibukashi sosai sannan kisa gishiri da maggi da kubewa kaman haka

  2. 2

    Kijuya sosai sannan kisa Mai akasko ko fryfan ki kunna wuta manyayi zafi ki fara suya, dayasoyu ki juya

  3. 3

    Sannan ki kwashe mataci Dan man yafita kisa atakadda ko a tissue din kitchen sannan kisa Aflat Dama kin tanadi hadaden yajinki ko Koko ko kunu

  4. 4

    Allah ya amintar da hannayemu nagode Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes