Noddle mai kwai da cyden
Cyden dina yana da wata aje
Umarnin dafa abinci
- 1
A tukunya ki saka ruwa in ya dauko zafi ki saka jajjagen tarugu da albasa garlic yana fara tafasa ki saka noodles dinki da Maggi sai ki bude kifin ki zube man a ciki ki rufe
- 2
In ya dauko dafuwa sai ki juye sauran kifin ki da ya kai yadda ki bukatan shi ki sauke ni dai da ruwa nake son nawa zaki iya bari naki ya tsane
- 3
Ki zube a kwano ki saka gwan ki dafaffe aci lpy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/17014636




sharhai