Alkama da wake da mai da yaji

ummu tareeq @UMTR
Hum wannan girki yanada gamsarwa sannan yanada muhimmanci gamasu sugar
Alkama da wake da mai da yaji
Hum wannan girki yanada gamsarwa sannan yanada muhimmanci gamasu sugar
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa kaman haka
- 2
Zaki gyara Alkama ki barzata inkina bukata ko Kuma kijikata ta kwana ko ta dauki awoyi ki wanketa
- 3
Sannanki gyara wake ki wanke kisarua sutafasa kizuba da gishiri da sugar yazafku sannanki zuba Alkama kaman haka
- 4
Zaki rufe suci gabada dahuwa hatta yadahu lubus kaman haka
- 5
Zakiga yayi kaman wake dashinkafa Masha Allah sai kizuba amazubi kizubamai da yaji da Albasa da tumatar ko salad da maggi
- 6
Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/17097705








sharhai