Umarnin dafa abinci
- 1
Za'asamo bowl a zuba butter da sugar a kwabasu har sugar tanarke,sai a zuba kwai shima a juya,sannan a saka flavor,
- 2
In another bowl zaa hada flour da baking powder,da gishiri Dan kadan
- 3
Sai a juye dry ingredient din a kwabin kwai sai a zuba madarar (inkinada madarar gari zaa iya amfani dashi Amma zaa kwana da ruwa) sai a zuba yanayin yadda kikeson yayi kauri,sai kisashi a fridge like 5 minutes
- 4
Sai ki dauko pan dinki kishafamai butter ko oil,sai ki dinga dibo kwabinki kina zubawa yadda kikeso(anaso asakamai wuta kadan)idan gefe days yayi saikijuya dayan gefen sai a kwashe, that's all ur pancake is ready
- 5
Zaki iya cinshi hakanan koda shayi,ko Kuma zuma da sauransu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/24657423




sharhai