
Fankasau mai hadin kayan miya

Nusmad cuisine🥰 @cook_112570948
Fankasau mai hadin kayan miya
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba flour a bowl sai ki zuba yis da gishiri kadan
- 2
Kigyara kayan miyanki kiyi blander dinsu
- 3
Saiki hadesu a flour dinki kizuba ruwa ki kwana yadda ake kwabun fankasau
- 4
Sai ki zuba oil a cikin pan idan yafara zafi sai kidino kwabinki kinasakawa a mai harsai yayi brown sai ki kwashe that's all
- 5
Zaki iyaci da drink ko hakanan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/24660335


sharhai