
Fankasau mai hadin kayan miya

Nusmad cuisine🥰 @cook_112570948
Fankasau mai hadin kayan miya
Umarnin dafa abinci
- 1
In a bowl kizuba flour da yis da gishiri kadan
- 2
Zaki gyara kayan miyanki ki jajjaga
- 3
Saiki zuba a kwabin ki,ki saka Maggi,kikwaba yadda kikeso
- 4
Kizuba Mai a pan yadanyi zafi saiki dunga diban kwabin kina soyawa har sai yayi brown sai ki kwashe, that's all
- 5
Zaki iyaci da drink,ko Kuma hakanan basai kinda komaiba ko da sauce
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/24660349


sharhai