Lemon tilapia source wit potatoes
Steps
- 1
Zaki wanke kifin ki. Ki matsa masa lemon din ki nd maggi sae ki soya shi
- 2
Dama already kinyi peeling potatoes ne da plantain suma a soya su
- 3
Zakiyi greating attarahu nd albasa sae ki dauka oil kadan kisa albasa ya dan fara soyuwa ki xuba kayan miyan ki a ciki kina juyawa in ya kusa yi sae ki xuba seasoning naki da kike so sae a sauke#note in dae kina xuba kayan dandanonki a farkon girki zaki ji dandanon su baya zama kaman farko#
- 4
Sae ayi slicing cucumber,Onion lemon nd tomatoes for garnishing
- 5
Sae a samu plate a dauka kifin a kae a matsa masa lemon din nan Sae a zuba masa source din a jikin sa ko ina yaji
Similar Recipes
More Recipes
-

Prachi Maheshwari
-

Jibita Khanna
-

Seema Sharma
-

Sinta Sofiana Putri
-

Heenaba jadeja
-

Beef Tacos and Puerto Rican Rice
Jamey Hall
-

Boursin & shells one pot pasta
Autumn Farmer
-

Maurice Farmer
-

Deep Dish Brown Butter Brownie Pudding
Kelsey Davis
-

Sarvat Hanif
-

bistro naomi - 尚美食堂
-

Mostly Homemade Chicken Noodle Soup
Plain Jane
-

Arica Hernandez
-

nitzer51
-

Asha ghosh -

Spaghetti and fried egg garnishing
Itohs Vera
-

Lizzzo -

Ummu Amatullah
-

Victor Ochieng
-

Sakshi Hotwani
-

Dipti Bhatia
-

Aishatu Auwal
-

fauxer
-

RUCHIKA








Comments