Steps
- 1
Farko zaki gyara ayarki sabida datti, ki kuma tsince tsakuwan da ke cikin ta.
- 2
Bayan Haka Sai ki zuba ayar a tukunya ki soya ta, kar ki bata wuta da yawa
- 3
Idan ta soyu za ki ji Ta na kamshi,
- 4
Bayan nan sai ki samu tray ki juye,
- 5
Daga nan sai ki maida tukunyan kan wuta ki zuba sugar kin, sai ki sa ruwa ta Dan Rufe suger,
- 6
Sai ki bar ta ta dahu, Idan ta dahu za ki ga suger ta yi kauri,
- 7
Toh sai ki zuba ayar kina juyawa har ta yi fari, shikenan Sai ki juye a tray. Ayar ki Ta yi
- 8
Ita ma hanya ce da uwar gida za ta yi Sana'a nagode
Similar Recipes
More Recipes
-

Spice and Zeal
-

Amazing Foodies
-

Favour ✨🌺
-

Nigerian Chin Chin (Deep Frying)
Favour ✨🌺
-

Cow Patties, aka Chocolate Peanut Butter Oatmeal Cookies
Hailey Debity
-

pinal Patel
-

wingmaster835
-

My Grilling Spot
-

Mike P.
-

CHEFBLACK71##Aka#BasementChef
-

PittbullMom2014
-

FruitLuupé
-

Greag Otieno -

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

rakhi #rajasthan
-

Greag Otieno -

Vicky -

Tonia Ugochukwu Bishop
-

Nike Kemmy
-

Raduma Jamse (0716271944)
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6334386













Comments