Steps
- 1
Da farko zaki samu fulawa misali rabin gwangwanin Madara, se ki saka gishiri Dan kadan 👌se man zaitun 1 tablespoon, ba lallai man zaitun ba zaki iya amfani da kowanne irin mangyda, se ruwa misalin ludayi daya da rabi(a takaice de ki kwaba da Dan kauri kamar kwabin meatpia amma kar ya kaishi kauri sose)kar yayi ruwa kar kuma yayi kauri sose, se ki ajiye shi gefe, se ki zo kan kazar ki ki gyara ta ki mata hadin kayan kamshi se ki Dora ta dahu luguf ta yanda in kin saka ludayi zaki mutsuketa,
- 2
Se ki samu Eggs kamar 6 se ki fasa ki yanka Albasa sose a ciki da Dan Maggi. Se ki dawo kan fulawan ki da son samu tayi 30 minutes da kwabawa, se kina gutsura kuna murza shi falen falen (shara-shara)se ki saka shi a kwanon suya frying pan nonstick ki baza se ki debi kazar nan ki zuba dede yanda ze rufu se ki debi ruwan egg din 3 tablespoon ki zuba kan kazar se ki nade gefe daya na fulawa se ki na do dayan gefen ma se sama da kasa, kar ki manta wutan low sose zaki saka, se ki Dan diga mai,
- 3
In kasan ya danyi ja se ki juya saman ma a hankali Dan kar ya bude, shima ya danyi ja, kuma kina yi kina Dan zagaye shi da mai kadan kadan Dan karya gasu yayi baki. In kin cire se ki yanka shi biyu.
Ni memakon kaza dankali nake sawa sabo da yafi sauri kuma banson karnin ta, inayanka dankalin kananan kanana sose se in Dan saka gishiri kadan 👌 se in tafasa dankalin.
Similar Recipes
More Recipes
-

Jigisha Modi
-

Shilpa Shah
-

evamamo -

Cluelesskitty
-

Garlic-Lemon Pepper Chicken Wings
Sarvat Hanif
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Vegetable. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Ashlee
-

Crockpot 2 Step BBQ Chicken legs
Phillip Dietz
-

Seasoned and cheesy smashed potatoes
jason williams
-

Teresa Adams -

Whosayna’s Pepper Steak topped with Mushroom Sauce
Husseina Nazir
-

Seasoned and cheesy smashed potatoes
jason williams
-

Ummu Rufaidah
-

Ummu Rufaidah
-

Ummu Rufaidah
-

Husseina Nazir
-

Maryam Ahmad
-

Maryam Ahmad













Comments