CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Aya mai sikari, northern Nigeria small chops
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Aya mai sikari, northern Nigeria small chops ainihin hoton girkin

Aya mai sikari, northern Nigeria small chops

sapeena's cuisine
sapeena's cuisine @safi1993
Kano State

northern Nigeria small chops It was northern Nigeria small chops and it was easy to make with 3 ingredients #Kano State

northern Nigeria small chops It was northern Nigeria small chops and it was easy to make with 3 ingredients #Kano State

Kara karantawa

Aya mai sikari, northern Nigeria small chops

sapeena's cuisine
sapeena's cuisine @safi1993
Kano State

northern Nigeria small chops It was northern Nigeria small chops and it was easy to make with 3 ingredients #Kano State

northern Nigeria small chops It was northern Nigeria small chops and it was easy to make with 3 ingredients #Kano State

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1:30 mins
7 servings
  1. Aya (tigernuts)
  2. Sikari (sugar)
  3. Abun kamshi (flavour)
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1:30 mins
  1. 1

    Ki cire tsakuwa a cikin ayar ki ki wanketa ki baza ta bushe.

  2. 2

    Bayan ta bushe sai ki kwashe ki ajje a gefe.

  3. 3

    Ki zuba sikari (sugar) a tukunya ki zuba ruwa kadan ki dora a wuta. Ki barshi ya dahu. Dahuwar sikari na aya zakiga yana kumfa shine y dahu babu ruwa a ciki.

  4. 4

    Sai ki sauke ki zuba ayarki a ciki tare da flavour dinki ki juya sosai sai ki kwashe ki zuba a buhu ki bazata ta bushe.

  5. 5

    Shikenan. Idan sikarinki bai dahu ba bazai kama ayarki ba ki barshi ya dahu, yawan sikarinki yawan aukin da ayar zatayi.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

sapeena's cuisine
sapeena's cuisine @safi1993
rannar December 08, 2018 11:44
Kano State

sharhai (3)

Oluwaseun Omolara
Oluwaseun Omolara @homocrunchies
July 14, 2022 18:40
Thank you for the recipe but will be glad if u can translate to English.
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Northern Nigeria small chops, Dubulan
  1. Tuwon cous-cous da miyar danyen kubewa d stew
  2. Northern Nigeria small chops, Dubulan
  3. Wainar rogo
  4. Tuwon shinkafa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/6518947
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close