Northern Nigeria small chops, Dubulan

sapeena's cuisine
sapeena's cuisine @safi1993
Kano State

#Kano State

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30 mins
6 servings
  1. 3 cupsflour
  2. 2 cupssyrup sugar +lemon juice
  3. Lil oil
  4. Water as required

Umarnin dafa abinci

1:30 mins
  1. 1

    Ki tankade flour dinki a babbar roba kisa oil kisa ruwa ki kwaba, ki kwaba kamar kwabin chin-chin.

  2. 2

    Sai ajje a gefe, ki murzashi sosai ki fadashi, sai ki yanka shi kiyi shape din da kike so kike so. Bayan y tsane kada ki bari y wuce gaba daya.

  3. 3

    Ki dafa syrup sugar tare da lemon tsami (lemon juice) dai ki tsoma dubulan dinkii a ciki ki jujjya ki barshi y shige ciki shi sosai sai ki tsame,.

  4. 4

    Note: dubulan yana da bai yi komai ba.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sapeena's cuisine
rannar
Kano State

Similar Recipes