My Favorite Awara Recipe

#awaracontest The love my family have for awara made me have the zeal to learn how to do it. They inspired me Alot. Thanks FAM
My Favorite Awara Recipe
#awaracontest The love my family have for awara made me have the zeal to learn how to do it. They inspired me Alot. Thanks FAM
Steps
- 1
Ki wanke waken soya dinki (Soybeans) sosai Ki cire duk dattin jiki. Ki jika dan tsami a ruwa ki ajiye a gefe
- 2
Ki zuba a blender ki kara ruwa kadan ki markada shi yayi laushi sosai
- 3
Kin kara masa ruwa ki juya sosai.
- 4
Ki zuba a abin tata ko abu me raga raga ki tace shi tsaf. Ki zuba a tukunya ki rufe ya tafaso. Amma karki bar wajen don kar ya zubo
- 5
Idan ya tafaso sai ki bude Ki zuba ruwan dan tsami Ki zuba jajjagaggen attaruhu da albasa. Ze fara cuccurewa ruwan yana garai garai.
- 6
Kisa cokalin tsama ki tsamo curarren awarar ki zuba a abin tata ki daure shi sosai. Ki dora akan abin tata ko kwando yayi awa 2.
- 7
Ki yayyanka awarar ki saka a ruwan Maggi da gishiri. In yyi minti 1 se ki cire. Ki tsoma a ruwan Kwai ki soya
- 8
Wannan shine Favorite awara dina. Aci dadi Lafia 💞
Similar Recipes
More Recipes
-

Bethica Das
-

Courtney Mainhart
-

ShuriahK.
-

Rianne Van Setten
-

ShuriahK.
-

Custard Kunafa Cups - Indian Style Quick and Easy Dessert
Manisha Sampat
-

Jigisha Modi
-

GARLIC & SESAME OIL CUCUMBER SALAD
Pinkblanket's Kitchen
-

Swaminathan.V
-

Cori Gladden
-

Christina
-

Authentic Homemade Italian Tomato Sauce
Rosanas Ideas
-

Raven
-

Grill-Master
-

Daxa Parmar
-

Moist Yellow Cake/Cupcakes #Author marathon
She likes to bake
-

FoodisanArt
-

Long spoon -

Mrs odiase
-

Chinwe -

Aisha Mustapha Maina
-

Lavisha Wadhwa
-

Vegetable soup (miyan Alaiyaho)
ummu khalid -

Sandra Ogbeide













Comments (2)