Koko da kosai
#kano state
Steps
- 1
Dafarko zaki samu wake ki surfa sannan ki wanke duk hancinsa ya fita, sannan ki zuba NASA attarugu da tattasai da albasa ki kai amarkada maki, a inji, idan an kawo ki zuba maggi da gishiri ki bugashi ya bugu.
- 2
Note(idan zakiyi kosai kisa masa farin maggi da gishiri kawai, saboda far in maggi yana hanasa yin tauri sannan kuma yafi dadi), saiki soya idan kin gama bugawa,
- 3
Sannan kuma ki dauko gasara ki damata ki Dora ruwa idan ya tafasa ki debo ki sheka akan gasarar ki dama sannan kisa masa sugar. Aci dadi lapia.
Similar Recipes
More Recipes
-

Kanchan Jadhav
-

Punjabi Soya-Veggie Pakoda Kadi Platter
Bina Anjaria
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Desi Nariyal Chai or Coconut Shell Nariyal Chai
Namrata sarmah
-

Cafeishq
-

Sarvat Hanif
-

Shobha Deshmukh
-

Cori Gladden
-

Christina
-

Authentic Homemade Italian Tomato Sauce
Rosanas Ideas
-

Raven
-

Grill-Master
-

ummusulaim Muhammad kabir
-

Home made Akara(beans cake) with custard. #Abuja
Abjm Julozkey (31)
-

Madhu Taneja
-

Tessy mordi Abjmoms
-

Bint Ahmad
-

My favorite awara recipee(tofu)2
Maryama's kitchen
-

Brenda M. Castillo
-

Zahal_treats
-

Meenat Kitchen












Comments