Tofu cutlets
#awaracontest.The taste is so wow
Steps
- 1
Zaki dafa dankalinki ki kiyi mashing mashi
- 2
Awaran ma zaki matse mata ruwa saboda idan ba a fitar da ruwan gurin soyawa zaya iya wargajewa sai shima a dagargazashi za a iya sa kitchen towel gurin matse ruwa kafin a yanka in cubes ko a dora abu mai nauyi ko a matse cubes in da tsaftataccen hannu ruwan ya fita
- 3
Sai a hada dankalinki,awaran da duka ingredients in a bowl banda bread crumbs da flour na batter in ayi mixing (a sa 2 tbs na cornflour)
- 4
Za sa 2 tbs na cornflour da all purpose flour a bowl a na sa ruwa gradually batter in ya zama ba mai kauri ba
- 5
Sai a xuba bread crumbs a wani bowl
- 6
A dinga debo hadin awaran ana ball dashi sai ayi flatting nashi
- 7
Asa a batter
- 8
Sai a rolling a bread crumbs
- 9
A jera a tray har a qare
- 10
A dora mai a wuta idan yayi zafi sai a dinga za cutlets in ana soya wa until golden
- 11
Idan yayi sai a cire a tsane sai ayi serving
Similar Recipes
More Recipes
-

Gary Waite
-

subha suresh
-

Honeycomb (Cow Stomach & Intestine) Tripe Stew/Curry
umuhire pacific
-

subha suresh
-

Laju Gehani
-

Dawnann68s
-

Buckwheat with Mushrooms and Avocado
Dawnann68s
-

Krishna Biswas
-

Dawnann68s
-

Old Delhi's Famous Shahi Sheermal
Sanuber Ashrafi
-

Christina
-

jason williams
-

Fried tofu, onions and chillies in bean sauce #Vegan#
Eat Whole 2 Thrive
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Dan Flynn
-

Jyoti rukhaya -

Zahal_treats
-

Diksha rukhaya -

Leena Mehta
-

Chhaya Raghuvanshi
-

Prem Sukhija -

Masaru Ichikawa -

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

Khadija MBello
-

Kereto's Kitchen














Comments