Steps
- 1
Da farko zaki yanka Albasa sai ki samu tukunya kisaka oil sai kisa albasa ki soya.
- 2
Idon ya fara yin brown dama already kin jajaga attarugu da tumatur sai ki zuba aciki ki soya.
- 3
Idon ya soyu sai ki kawo caroot dinki da green beans sai ki zuba aciki in yayi like ten min sai kisa carbege dinki aciki sai ki juya.
- 4
Karki bar carbege din ya dahu so sai San nan sai kisa chicken din aciki dama already shima kin wanke kin tafasa kin suya. Sai ki sa aciki then kisa seasonings.
- 5
In yayi like 5 to 10 min sai ki yanka green pepper dinki aciki sai kijuya shikenan sai ki sauke.
- 6
You can eat with rice, macaroni or cuscus.
Similar Recipes
More Recipes
-

Aishwarya Kitchen A
-

Seema Sharma
-

Soumini Bhattacherjee
-

Kshama's Kitchen
-

Rachana Sagala
-

Mallika Ramshatriya
-

Baked 🍞
-

Jade Milstead -

Air frier fried chicken strips
Trisha Noble
-

The Easiest Authentic Greek Oreo Ice Cream (without machine)
Thanos Tzanopoulos
-

The Best Easiest Authentic Greek Chocolate Pie with Cocoa !!
Thanos Tzanopoulos
-

Rafia Saeed Abjmom16
-

anu fohad
-

Catfish peppersoup and plantain
Abimbola(Owo Sibi) -

Haleema Waxeerie
-

Er. Amrita Shrivastava
-

Chef Tripti Saxena
-

Carnice Dianne
-

santoshbangar
-

Poonam Raheja












Comments