Miyar gyada
Steps
- 1
Ki samu frying pan sai ki soya gyadarki sama sama da wuta kadan yanda bawonta zai fita da sauki, sai ki juye a tray ta sha iska sai ki murje ki bakace sai ki daka ki aje a gefe.
- 2
Ki zuba manja a tukunya sai ki zuba garlic da ginger sai ki zuba albasa idan ya dan soyu kadan sai ki zuba gyada ki dan soya ta kadan a low heat sai ki zuba kayan miya ya dan soyu.
- 3
Idan kayan miyan ya soyu sai ki zuba nama da ganda da ruwan tafashe ki sa daddawa da crayfish da seasoning da maggi sai ki dan kara ruwa if needed sai ki barshi ya dan kara dahuwa
- 4
Idan miyarki ta soyu mai ya dan fito a saman sai ki zuba alaiyyahonki ki dan bashi minti biyu sai ki sauke.
- 5
Ana iya ci da tuwon shinkafa,semo,masa,sinasir da sauransu.
Similar Recipes
More Recipes
-

Tangy Besan-Stuffed Green Chilli Pakoras
Manisha Sampat
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Hirvi Mirchi Cha Farali Thecha --- A Zesty & Spicy Maharashtrian Accompaniment
Bina Samir Telivala
-

ifuchi
-

Sarvat Hanif
-

Justin Gonzalez
-

Raybornc
-

CoolJewel
-

LexiiMueller
-

ldscorpio1
-

Chef Mommy Nessa
-

Sheela Rani -

Shina Sardana
-

Bappaditya das
-

Vickens Chop Abj Moms
-

Nancy Khatri -

Aanchal Charaya -

Rosy Sethi
-

Dum Aloo curry (Saatvic curry)
Shikha Yashu Jethi
-

Spaghetti beans jollof wit fish
Afreeda's_Bakery
-

Shikha Yashu Jethi












Comments