Steps
- 1
Sai ki dauka ki zuba a cikin sausage din da kike yi ki zuba salt kadan to taste and rest of yah spices ki juya shi and kar ki bari ya soyu sosai.
- 2
Next ki sauke shi sai ki zuba cabbage or lettuce din sai ki kara da mayonnaise ki juya if u like zaki iya slicing boiled egg duka ki saka.
- 3
Ki kawo slice bread daya ki zuba duka hadin a ciki sai ki rufe da dayan.
- 4
Ki kada egg ki saka spices a ciki kisa small amount of oil sai ki sa bread din a cikin kwan ki a hankali side to other side din sai ki soya shi sama sama kar ki bari ya kone kuma kar ki sa mai yayi yawa.
- 5
Serving as as breakfast if needed with tea.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudha Agrawal
-

Aishwarya Kitchen A
-

Seema Sharma
-

Soumini Bhattacherjee
-

Kshama's Kitchen
-

Rachana Sagala
-

Baby Hasselbacks with Brown Butter
Grill-Master
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Amazingly Easy Cornbread Recipe
Meals With Junior
-

Upgrade that 20 cent pack of ramen!
Nikki Cagle
-

Ramlan Bahtiar -

Vinita pandey -

Kiran Vyas
-

Waheguru Naam Waheguru
-

Ajay Parmar
-

Soma paul
-

Geeta Godhiwala
-

Reema Lalit Bajaj
-

Okra/ ladies fingers #authors marathon
Ruby Verma
-

hajar's chop -

Shalu Babbar











Comments