Steps
- 1
Zaki tankade filawar ki saiki zuba a container din daxaki kwaba
- 2
Zaki jika yeast dinki d ruwan dimi
- 3
After that saiki zuba baking powder dinki cikin filawa ki juya sosai
- 4
Then sugar and salt amma bada yawava yadda Zae bada Dan dano mae dadi
- 5
Saiki juye yeast din dakika jika akan filawa ki kwaba duka saiki samu blanket ki Rufe container yadda zai saurin tashi
- 6
Idan y tashi saiki daura manki idan yayi zafi saiki Fara sawa
- 7
Amma karki cika wuta sbd cikin Zaeki nuna aci lpy
Similar Recipes
More Recipes
-

Persian Joojeh Kebab (Saffron Chicken Kebab)
Fateme Persian Kitchen
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Keshma Raichura
-

Keshma Raichura
-

Hetal Poonjani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sampada Shrungarpure
-

Mandy Robinson -

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

MetalMari
-

vhmlaw -

Dipali Amin
-

Sunita Rani Batra
-

Rekha Rathi
-

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

@M-raah's Kitchen
-

Princess Amrah
-

Vegetable and sausage sandwich
Mariya Balarabe Gambo -

@M-raah's Kitchen
-

Sheila Akinyi
-

Yunus Pathan
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7135349












Comments