Tuwon semo mayar kuka da kunun tsamiya

Tuwon semo mayar kuka da kunun tsamiya
Steps
- 1
Dafarko kidaura ruwa dai dai sai kisa Mai kadan kibarshi yatafasa sai kisamu wani roba kixuba garin semonki dai dai sai ki kwabashi da ruwansanyi ya kwabu sosai sai kijuye acikin tafasshen ruwan kijuyashi sosai kirage wuta kibarshi yanuna sai kidebo garin semo kituka talgenki yatuku sosai karyayi gudaje sai kirufe kibashi en mintuna sai ki kara tukawa ki kwashe
- 2
Xaki daura namanki a wuta kisamasa kayan hadi ki sulalashi inyakusa sulaluwa sai kisa wankenki da kika wanke da daddawanki sudahu tare insundahu sai ki sauke kidaura wani tukinya kisa manja kidan soya kayan miyanki kadan sai kijuye ruwan sulalenki da namanki da waken duka sai kisa dandano da black and white paper kibarshi yatafasa kadan sai ki kada kukarki kibarshi na en mintuna sai kisauke
- 3
Kisamu tukunya kixuba ruwa dai dai bukatarki sai kiwanke tsamiyanki kixuba aciki kisa citta da kanunfari da sugar su tafasa tare a gefe kuma kin dama garin geronki da ruwan sanyi karyayi ruwa sosai sai ki juye tafasshen ruwan tsamiya,sugar and citta da kanunfari sai ki juyashi sosai shknan sai sha
Similar Recipes
More Recipes
-

Kezia's Kitchen 👩🍳
-

Cold Brew Coffee with Tonic Water
Soegianto
-

Archana Agrawal
-

Shaik Hajira
-

No-bake Chocolate Coffee Eclair Cake
Shaik Hajira
-

Nutan Shah
-

Bethica Das
-

Slow Cooker Shredded Beef Sandwiches
cindybear
-

Rita Talukdar Adak
-

Uzma Syed
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Autumn Farmer
-

Fatima
-

LA Fille Machel -

Meat rolls with fried potatoes
Aisha Ajiya
-

Chocolate cake with whipped cream
Dipali Amin
-

Akum Raj Jamir
-

Leena Mehta
-

Trapti Jain
-

Easy stir fried chicken recipe by Khabs kitchen
Khabs kitchen
-

Bukang - Abujamom
-

Preeti Chawla








Comments (2)