Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki dauko kayan miyanki ki gyara sai ki dauko attaruhu kiyi blanding dinsa sai ki dora Mai a huta
- 2
Saiki xuba attaruhu ya soyu sai ki dauko curry,thyme, ginger,maggi green beans ki xuba acikin
- 3
Saiki cigaba da soyawa idan yasoyu xakiji qamshi Yana tashi sai ki dauko ruwanki kixuba yadda xai dafa shinkafar kada ta cabe
- 4
Sai ki xuba sai barshi ya tafasa sai ki dauko dankalinki kifere circle sai ki wanke ki ajje shi gefe
- 5
Saiki dauko albasa,carrot, pease kiyanka according to ur shape
- 6
Saiki juya kirufe sai ki bari sai ruwan yakusa tsotsewa sai ki xuba carrot,albasa, pease,dankali
- 7
Sai ki motsa kirufe tukunyar sai ki qasa da hutan ahaka xai qarasa dahuwa aci lpy😋
- 8
Saiki duba ruwanki yatafasa idan yatafasa saiki dauko shinkafar I ki wanke kixuba
Keywords
Similar Recipes
More Recipes




sharhai