Tuwon madara
Great recipe #zoo
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki xuba madararki a boul mai kyau ki ajiye sannan kixuba sugar a tukunya kisamishi ruwa adadin dana fada saiki dora a wuta idan sugar yanarke xakiga inkintaba yana danqo saiki xuba dedicated coconut dinki aciki kisa flavor dinki saiki juya sannan kijuye akan madararki
- 2
Saikita tuqawa da sauri kartayi gudaji kota huce idan tahadu saiki shafa mai a Leda kijuye akai ki ninka ledar ki fadadata
- 3
Sannan saiki fitar da shape din dakikeso karki bari ta huce
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7616811




sharhai