CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dambu kus2 da miyar kayan lambu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dambu kus2 da miyar kayan lambu ainihin hoton girkin

Dambu kus2 da miyar kayan lambu

Zarah Zauro
Zarah Zauro @cook_15417200

Dambu kus2 da miyar kayan lambu

Zarah Zauro
Zarah Zauro @cook_15417200
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Kus2
  • Cabeji
  • Karas
  • Tattasai
  • Taruhu
  • Mai
  • Albasa
  • Maggi
  • Tafarnuwa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki sa kus2 dinki dai2 adadinda kike bukata a roba

  2. 2

    Sai kisa mai kadan ki yanka albasa ki juya sosai sai ki yayyafa ruwa kadan

  3. 3

    Sai ki zuba ga abin tatar shinkafa na karfe ki dora a tukunya ki aza bisa wuta

  4. 4

    Idan ya nuna zakiji kamshi na tashi sai ki sauke

  5. 5

    Zaki tafasa namanki da kayan kamshi da maggi da albasa

  6. 6

    Zaki jajjaga kayan miyanki ki soya

  7. 7

    Idan ya soyu ki zuwlba ruwan tafashenki ki kara ruwa kadan

  8. 8

    Idan miyar ta kusan dahuwa sai kisa kisa kayan lambun ki da kika yanka

  9. 9

    Idan ta turaru sai ki sauke

  10. 10

    Aci dadi lafiya

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Zarah Zauro
Zarah Zauro @cook_15417200
rannar March 23, 2019 12:51

sharhai

Zarah Zauro
Zarah Zauro @cook_15417200
March 23, 2019 12:54
Akwai dadi sosai ga saukin gorkawa
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dambu Soup Kayan Lambu

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Lemon cucumber da bushashshen citta(dried ginger)
  2. Yadda ake hada bota da aicin suga
  3. Soyayyiyar taliya Mai kayan lambu girki Daga mumeena's Kitchen
  4. Lemon abarba girki daga mumeena's Kitchen
  5. Lemon tsamiya girki Daga mumeena's Kitchen
  1. Gireba
  2. Shinkafa mai kayan lambu da miyar kayan ciki da dankali
  3. Lemon tsamiya girki Daga mumeena's Kitchen
  4. Soyayyiyar taliya Mai kayan lambu girki Daga mumeena's Kitchen
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7693918
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close